Samsung Galaxy Note, 4G LTE Plans, Transfer Photos Videos from iPhone to Samsung, Network Performance, Mobile Accounts, Furious Gold SPD TooL, Latest Version Full Setup

Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - this blog we have built from a few years ago and already very much information about gadgets that we convey and a lot of blog visitors New Blog Techno News who are satisfied with the information, we will always try to update the latest information for you, first about Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna many already we collect data to make this article so you do not miss the news, please see:

Articles : Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
full Link : Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
Article Hausa,

You can also see our article on:


Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..



articles Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna finished in discussion

hopefully the information we convey about Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna can benefit you in getting new knowledge about technology,

you just finished reading the information Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna we hope this informmation can answer the question you submit to googlle, if you want to bookmark or share please use link https://moymoycikukecik.blogspot.com/2016/10/info-el-rufa-ya-haramta-addinin-shi.html and do not forget to always visit this blog to get the latest information every day.

Tag : ,
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : Info El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

0 komentar:

Posting Komentar