Samsung Galaxy Note, 4G LTE Plans, Transfer Photos Videos from iPhone to Samsung, Network Performance, Mobile Accounts, Furious Gold SPD TooL, Latest Version Full Setup

Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp - this blog we have built from a few years ago and already very much information about gadgets that we convey and a lot of blog visitors New Blog Techno News who are satisfied with the information, we will always try to update the latest information for you, first about Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp many already we collect data to make this article so you do not miss the news, please see:

Articles : Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp
full Link : Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp
Article Hausa,

You can also see our article on:


Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

Bismillahi..

YADDA AKE GYARA RUBUTU DA SAKE MASA FONTS STYLE TA WHATSAPP

```Assalamu Alaikum```

_Kamar yadda mutane da yawa suke ta tambaya, ta yaya za su yiwa rubutunsu kwalliya ta *WhatsApp* kamar yadda suke ta ganin wasu suna yi?_

        *```GA AMSARKU A TAƘAICE, A SAUƘAƘE KUMA DALLA-DALLA```*

*1 YADDA AKE YIWA RUBUTU _BOLD_ (WATO YA ƊAN  ƘARA ƘIBA)*

Da farko kafin ko bayan kun yi rubutunku, sai ku sanya star (*) a farko da kuma ƙarshen jimla wacce take a layi ɗaya, kamar haka:

* *Hello* *

*Abin lura:*
star (*)/tauraron ta kasance a jikin rubutun a farkon da kuma ƙarshen.

*2 YADDA AKE YIWA RUBUTU _ITALIC_ (WATO YA ƊAN KWANTA)*

Za ku sanya *Dash* (_) a farko da kuma karshen rubutu kamar haka:

_ _Haɗejia_ _

Zaku sanya shi a jikin rubutu karku rabasu. *Misali:* _Buhari _ in kun rabasu ba zasu yi ba.

*Abin lura:* _*Dash* ya ɗan sha banban da *karan ɗori (Hyphen),* saboda da shi *Dash ( _ )* ya ɗan kama ƙasa, *karan ɗori (Hyphen)* kuma ya ɗan tasa sama ( - )._

• Dash _
• Hyphen -
Banbanci: _  -  _   -   _  -

*3YADDA AKE YIWA RUBUTU _~STRIKETHROUGH~_ (WATO  A JA MASA LAYI A TSAKIYARSA)*

Shi ma in zaku yi wannan zaku yi amafani da alamar *Tilde (~)* ne a farko da kuma ƙarshen rubutu kamar haka:

~ ~University~ ~

*4YADDA AKE MAIDA SALON RUBUTU (FONT STYLE) DAGA YADDA YAKE (ARIAL STYLE) YA KOMA ```AVANTGRADE BK BT STYLE```*

Yadda ake yin wannan zaku  fara rubutun jimla ko kalma ne da alamar *` Quotation Marks (Alamar buɗe magana) wato ` ` `  guda uku a farko da kuma ƙarshen rubutu shima guda uku haɗe, kamar haka:

` ``  ```Mathematics``` `` `

Sai a gwada waɗannan kafin wasu styles su ƙara fitowa.
``` ```
Alhamdulillahi..

~_*#Share*_~



articles Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp finished in discussion

hopefully the information we convey about Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp can benefit you in getting new knowledge about technology,

you just finished reading the information Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp we hope this informmation can answer the question you submit to googlle, if you want to bookmark or share please use link https://moymoycikukecik.blogspot.com/2016/08/info-abubuwan-da-ya-kamata-ka-sani.html and do not forget to always visit this blog to get the latest information every day.

Tag : ,
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : Info Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

0 komentar:

Posting Komentar